Sharhin littafin qiyam ramadan na shiek nasir addin albani

Muhammad Auwal Adam

Malan yayi bayani akan tsayuwan dare da falalarsa da hukunci tsayuwan dare ga mata da hukunci I I tikafi da sharuttanshi da hukunshi ga mata da hukunci ziyaran miji a masallaci da abubuwan da mai I I tikafi yakamata yayisu da abubuwan da basu kamataba da sauran hukunce hukuncin tsayuwan dare da sauransu.

About Sharhin littafin qiyam ramadan na shiek nasir addin albani
© MoonFM 2024. All rights reserved.