- 16 minutes 11 seconds"Daga Laraba" 001 na Aminiya da Daily Trust Podcast Tare da Halima Djimrao
Daga Laraba 001 na Aminiya da Daily Trust Podcast Tare da Halima Djimrao
Ga shirin mu na podcast wanda Halima Djimrao ce ta jagoranta tare da sauran abokan aiki. Shiri ne akan yadda ƴan ƙabilar Igbo Musulmi ke cikin tsangwama da barazana a yankin su na kudu maso gabashin Najeriya, saboda haka da yawan su, sun gwammace su yi hijira zuwa arewa.
Podcast Trailer: https://youtu.be/qzLb2V9521U
24 May 2021, 5:41 pm - 3 minutes 28 secondsKomai muka samu mu fassara zuwa yaren mu Hausa - Malam Habibu Sani Babura
Allah akbar! Wannan muryar marigayi, Malam Habibu Sani Babura kenan, yayin da yake lacca a wajen taron daliban Hausa a Jami'ar Bayero ta Kano.
Yau shekara biyu da rasuwar Malam (3/8/2018. Allah ya jikansa da rahama. Allah ya gafarta masa. Allah ya Sada shi da Annabi, Allah ya bashi aljanna Firdausi).
4 September 2020, 10:28 am - 52 minutes 35 seconds#RanarHausa 2020-08-25 Arewa Radio 93.1's Program with BANNigeria
Shirin Arewa Radio kan #RanarHausa2020 tare da Faisal Abdullahi (@BANNigeria) da Mazhun (@HausaTranslator) na Bloggers Association of Northern Nigeria.
25 August 2020, 5:03 pm - 39 minutes 25 seconds#RanarHausa 2020 - Shirin Daga Taskar Hausa Daga Guarantee Radio 94.7 Kano
Shirin Daga Taskar Hausa inda aka tattauna da Farfesa Aliyu Muhd Bunza da Dakta Abdulƙadir L Koguna da kuma Dakta Muhammad Suleiman A., a kan Ranar Hausa ta Duniya wato 26 ga watan Ogusta 2020.
Ku kasance da shirin a yau, Lahadi, ƙarfe 8 zuwa 9 na dare. Daga Guarantee Radio 94.7 Kano a ranar Lahadi Aug 23, 2020.
Za ku iya saurara kai tsaye daga ko'ina a www.guaranteeradio.com
24 August 2020, 11:44 am - 22 minutes 20 secondsKaucewa #LabaranBogi (Stopping the spread of #FakeNews in Hausa media)
Kai tsaye acikin shirin #ZararBubu da @CDDWestAfrica ke daukar nauyin kawowa masu sauraro dan wayar da kai game da #LabaranBogi, Dr. Nura Ibrahim ke jawabi game da yadda za'a kaucewa labaran bogi a shafukan sada zumunta na zamani.
Related links:
#ADainaYadaLabaranKarya #ADenaYadaLabaranKarya #StopFakeNews #StopSpreadingFakeNews #FakeNews #HausaFakeNews #FakeHausaNews #LabaranBogi
25 July 2020, 1:07 pm - 19 minutes 6 secondsAsalin Ranar Hausa 2015 - Shirin VOA Hausa na Yau Da Gobe
Jamila Kabiru Fagge da Bashir Ahmad sun tattauna akan #RanarHausa August 26, 2015
Originally released August 28, 2015 on https://www.voahausa.com/a/2918757.html and https://soundcloud.com/voahausa/yau-da-gobe-134.
25 July 2020, 11:12 am - 9 minutes 40 secondsDW Hausa - Taba ka Lashe - Tasirin Wasan Kwaikwayo 2020.05.28
DW Hausa - Taba ka Lashe - Tasirin Wasan Kwaikwayo 2020.05.28
Mai gabatarwa: Fauziyya Dauda
28 May 2020, 6:55 pm - 5 minutes 2 secondsHausa News Headlines - Kanun Labaran Hausa na 2020.05.08
Full transcript: http://hausadictionary.com/hausaradio/20200508
9 May 2020, 7:52 am - 1 minute 40 secondsBBC Hausa News Headlines: Kanun Labarai na Shirin Safe na 2019.05.22
Show notes and transcript <> Cikakken bayanin wannan podcast din: http://bit.ly/BBCHausaSafe20190522
22 May 2019, 8:23 am - 1 minute 16 secondsRFI Hausa News Headlines: Kanun Labarai na Shirin 07h00 Asabar 2019.05.18
Host (mai gabatarwa): Abdullahi Isa
- K'asashe masu k'arfin tattalin arziki da aka sani da G7 sun gudanar da taro a birnin Paris, taro da ya mayar da hankali zuwa ga batutuwan da suka shafi kiwon lafiya.
- Yayin da gwamnatin k'asar Venezuela da kuma 'yan adawa da ke cigaba da kai ruwa rana suka soma tattaunawa a Norway.
- Za ku ji cewa shafin sada zumunta na Facebook ya san da rusar wasu shafuka 216 na k'arya wadanda ake amfani da su domin rubuta kalamai ko kuma batutuwa da ba su dace ba zuwa wasu k'asashe.
- DRC: Gabbacin jamhuriyar demokradiyar Kongo a jiya Juma'a, har an fuskanci bori da ya kai ga rasa ran wani d'alibi mai shekaru sha biyu.
- Idan da sauran lokaci, da labaran wasanni (sports news). Read more at http://bit.ly/RFIHausa07h00Sat20190518
18 May 2019, 1:32 pm - 1 minute 50 secondsVOA Hausa News Headlines: Kanun Labarai na Shirin Safe na 2019.05.17
Hosts (masu gabatarwa): Grace Alheri Abdu, Baba Yakubu Maƙeri
- US: Shugaban Amurka Donald Trump a jiya Alhamis ya sanar da wani sabon tsarin dokan bakin haure, wanda zai [unintelligible] gurbin baki d’ayan dokan bakin haure a nan Amurka.
- US: A wata sabuwa kuma Donald Trump ya ce yana k'ir da zaton Amurka ba za ta shiga da yak'i a Iran ba a lokacin da ake k'ara samun tankiya a gabas ta tsakiya.
- Burkina Faso: Bayan haka, ministan harkokin wajen Burkina Faso ya yi kira ga k'asashen duniya su kafa wata had'akar yak'i da ayyukan ta'addaci kamar irin wadanda aka kafa su a k'asashen Iran da Afghanistan domin yak'i a yankin Sahel... Read more at http://bit.ly/VOAHausaSafe20190517
18 May 2019, 6:56 am - More Episodes? Get the App