Learning by Ear / Ji Ka Ƙaru – Kiwon Lafiya da Zamantakewa | Deutsche Welle

DW.COM | Deutsche Welle

Learning by Ear ko Ji Ka Ƙaru shiri ne na Deutsche Welle da ke ilimantar da masu sauraro da ke Afirka ta hanyar wasan kwaikwayo da rahotanni. A wannan shirin na Podcast za ku ji bayani kan alkinta kiwon lafiya a rayuwar ɗan Adam.

About Learning by Ear / Ji Ka Ƙaru – Kiwon Lafiya da Zamantakewa | Deutsche Welle
© MoonFM 2024. All rights reserved.